
Home > Terms > 하우사어(HA) > kasa ta sarki ce
kasa ta sarki ce
Tunanin cewa kasa ta sarki ce sabo da haka ma'aikata basu da damar neman wani abu dangane da ita. A 1949 wata kotu a New York ta ce: A yadda ko amincewa da cewa ma'aikatan gwamnati a matsayin kungiya ba wai kawai ya saba da tsarin dumukuradiyya ba ne, bai dace da ka'idojin da suka kafa gwamnatunmu ba
0
0
향상