Home > Terms > 하우사어(HA) > Dokar kasa ta dangantakar kungiyoyi ta 1935

Dokar kasa ta dangantakar kungiyoyi ta 1935

Kuma ana kiranta da "Dokar Wagner", daga sunan wanda ya dauki nauyinta wato Sanata Robert Wagner na New York Wannan doka na da mahimmancin gaske domin ta sauya tunanin gwamnati akan kungiyoyin kwadago. Dokar ta haifar da Sashin Dangantaka Tsakanin 'yan kwadago ta kasa mai gurin tabbatar da hakkin ma'aikata su kafa kungiya ta kashin kansu kuma su shiga yarjejeniyar aiki da masu bada aiki.

0
내 용어집에 추가

하고 싶은 말

토론에 대한 게시물을 작성하려면 로그인해야 합니다.

뉴스 속의 용어

추천 용어

기여자

주요 용어사전

Famous Weapons

범주: Objects   1 20 Terms

Dump truck

범주: 공학, 엔지니어링   1 13 Terms